Abba Kabir Yusuf, dan takarar jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a Kano ya lashe zaben gwamna na shekarar 2023.
A sakamakon karshe da aka fitar, baturen zabe, Farfesa Ahmad Doko Ibrahim, ya ce Yusuf ya samu kuri'u 1,019,602 yayin da dan takarar APC, Nasir Yusuf Gawuna ya samu kuri'u 890,705, inda ya zo na biyu.
Sakamakon dalla-dalla suna kasa.
Sakamakon zaben gwamnan jihar Kano
Karamar hukumar Garun Malam
APC - 14,958
NNPP - 15,400
Sakamakon zaben gwamnan jihar Kano
Karamar hukumar Kiru
APC - 27,014
NNPP - 29,153
Karamar hukumar Dawakin Kudu
APC - 23,656
NNPP - 31,814
Sakamakon zaben gwamnan jihar Kano
Karamar hukumar Rimin Gado
APC - 12,316
NNPP - 13,402
Sakamako daga Daily Trust
Sakamakon zaben gwamna na jihar Kano
Karamar hukumar Bichi
APC - 46443
NNPP - 23029
Karamar Hukumar Sumaila
APC - 19,682
NNPP - 29,057
Karamar hukumar Warawa
APC – 16,296
NNPP – 14,629
Karamar hukumar Tudun Wada
APC – 24,382
NNPP – 27,434
Karamar hukumar Dambatta
APC – 16,995
NNPP – 9,674
Karamar hukumar Kibiya
APC – 13,260
NNPP – 17,157
Karamar hukumar Gezawa
APC – 19,961
NNPP – 22,077
Karamar hukumar Kabo
APC – 23,599
NNPP – 16,963
Karamar hukumar Rogo
APC – 11,112
NNPP – 18,559
Karamar hukumar Garko
APC – 14,658
NNPP – 18,808
Karamar hukumar Rano
APC – 17,090
NNPP – 18,040
Sakamakon zaben gwamnan Jihar Kano
Karamar hukumar Karaye
APC - 14,515
NNPP - 15,838
Sakamako daga Freedom Radio
An fara tattara sakamakon zabe a Kano
An fara tattara sakamakon zabe a hedkwatar INEC da ke Kano. Baturen zabe na jihar Kano, Ahmad Ibrahim ya yi jawabin bude taro.

ncG1vNJzZmigkarAonrLnp6irF6jtHC6xLCqaGllZ4NygJFmopqhXanAosXEZqqao5Girqy7zWaxmpqVo3qow8CmpZqmXZmuqK2MpJinmZ6Wu2601KSspqednrtutsihmKtlm5a7sHs%3D