Farashin Pampers, Ariel, Oral B, zai tashi yayin da kamfanin P&G ya dakatar da aiki a Najeriya

Kamfanin Amurka mai sarrafa Pampers, Always, Oral B, Ariel, Ambi-pur, SafeGuard, Olay da Gillette ya sanar da daina aiki a Najeriya. Kamfanin ya koka da halin kasar.

ncG1vNJzZmigkarAonrLnp6irF6jtHDAwKCqaJqinrKneceiqq2noq56r7XGnqmimV8%3D