ZBlogX

'War is war' but Ukraine sushi bar serves lunch on time

Working in a sushi restaurant in eastern Ukraine, Igor Besukh turns up the music to drown out the sound of air raid sirens as he prepares the next order. But the music could not mask the deafening sound of a missile that struck central Kramatorsk on Friday, landing in the city's Peace Square near the town hall, culture centre and the sushi bar where Besukh works. The restaurant is one of the few still open in the city, only some 20 kilometres (12 miles) from the frontline with Russian troops, in the industrial Donbas region that Russia is attempting to conquer.

'We don't hit women': How Yakuza differs from GTA

The "Yakuza" gangster series has long been seen as a Japanese "Grand Theft Auto" but Masayoshi Yokoyama, one of the main designers of the hugely successful games, dismisses any such comparison. "From the start, we decided not to have a game where you can hit people yourself. All fights start with a provocation from the opponent," Yokoyama told AFP ahead of the release of the latest instalment on Friday. "And the hero never hits women, that's an absolute rule,"

'Yan Bindiga Sun Shiga Garuruwa, Sun Hallaka Mutum 10, an Majalisa Ya Magantu

An shiga tashin hankali bayan 'yan bindiga sun kai mummunan hari a kananan hukumomi biyu da ke jihar BinuwaiMaharan sun kai harin ne kananan hukumomin Agatu da Gwer ta Gabas inda suka yi ajalin akalla mutane 10 yayin harinSai dai kakakin rundunar 'yan sanda a jihar, SP Catherine Anene ta ce ba ta da masaniya kan sabon harin da ya faruAbdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne a bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

'Yan Nageria sun cika garaje da gajen hakuri - Shugaba Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce 'yan Nigeria suna da gajen hakuri na son rayuwar su ta inganta cikin gaggawa fiye da karfi da arzikin da kasar ke da shi. Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke jawabi kan bukin sabuwar shekarar 2018. Ya ce ya jima yana bibiyar al'amuran da ke gudana musamman muhawara da wasu ke yi na batun sake fasalin kasar, kuma idan aka hada ra'ayoyin al'umma wuri guda, ya yi amannar matsalolin kasar sun fi karkata ne kan hanyar da ake bi ba tsarin da ake kai ba.

'Yan Najeriya Sun Shiga Jimamin Rashin da Super Eagles Ta Yi a Wasan AFCON 2023, GA Martaninsu

‘Yan Najeriya sun bayyana koke da jimamin rashin da Super Eagles ta yi a wasan karshe na kofin zakarun Afrika da aka daddaleAn ruwaito cewa, Kasar Ivory Coast ce ta yi nasara a wasan da aka gudanar a yau Lahadi 11 ga watan Faburairun 2024Ya zuwa yanzu, ‘yan Najeriya na ci gaba da bayyana yadda suka ji kan wannan babban rashi da suka tafka a daren yau Salisu Ibrahim ne babban editan (Copy Editor) sashen Hausa na Legit.

'Yan Sanda Sun Yi Artabu da an Bindiga a Kauyuka 2, Sun Ceto Mutane da Yawa a Katsina

Jami'an ƴan sanda sun daƙile yunƙurin ƴan bindiga na yin garkuwa da mutane tare da kubutar da mutane 13 a jihar KatsinaMai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar, ASP Abubakar Sadiq, ya ce an samu wannan nasara ne a kauyukan Gidan Maga da Unguwar BokaKwamishinan ƴan sanda ya yabawa jami'an kana ya jaddada cewa ba za su yi ƙasa a guiwa ba wajen tsare al'umma da dukiyoyin suAhmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum

'Yar Gwamna Mai-Ci da Jerin Duka Mata 45 da Za Su Tafi Majalisar Dokoki a Jihohi 21

Mutane 988 za su tafi majalisar dokoki na jihohi a watan Yunin 2023, amma 48 kacal ne mata a cikiHakan ya nuna mata ba su kai kashi 5% ba, duk fiye da 47% na masu kada kuri’a a kasar matan ne Ekiti, Kwara, Akwa Ibom su na cikin jihohin da mata suka samu kaso mai yawa a majalisar dokokiAbuja - Wani dogon rahoto na Daily Trust ya tattaro matan da suka yi nasara a zaben majalisar dokoki da aka shirya a bana, su na jiran gado.

"After T. B. Joshua, I Was Next On Their Death List": Prophet Iginla Who Predicted Tinubu's Victory,

Prophet Joshua Iginla of the Champions Royal Assembly in Abuja has alleged that there is serious hatred among many Nigerian pastorsIginla, in the video on his YouTube page, alleged that some pastors sponsored women in order to have evidence of bringing him downHe alleged that the incident happened after the death of Prophet T.B. Joshua, adding that if he opened up on detail, the Body of Christ in Nigeria will boilFCT, Abuja - Prophet Joshua Iginla, the General Overseer of the Champions Royal Assembly, Abuja, has revealed the battle between Nigerian pastors in a recent video.

"Babu Mai Daile Mani Hanyar Abinci", Shugaban Karamar Hukuma Ya Gargadi Gwamna

An gargadi Gwamna Siminalayi Fubara kan neman tsige shugabannin kananan hukumomi a jihar Ribas a watan gobeDaya daga cikinsu da ke shugabantar karamar hukumar Ikwerre, Dakta Samuel Nwanosike shi ya yi wannan gargadiNwanosike ya ce babu wanda ya isa ya cire shi a kan kujerar har sai wa'adin da majalisar Rivers da ta ba shi ya kare Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne a bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

"Beat the Deadline": How to Link Your NIN with Glo, MTN, Airtel and 9mobile Lines in 2024

Major telecommunications companies in Nigeria, including Globacom, MTN, Airtel, and 9mobile, are urging subscribers to link their NIN to their phone lines to comply with regulatory directives from NIMC or risk disconnectionTo link their NIN with their Glo SIM, subscribers can visit the nearest Glo outlet, dial *996# to check their NIN statusSimilarly, MTN users can dial 996NIN# or visit an MTN store, Airtel subscribers can link online or via 996#, and 9mobile customers are advised to visit 9mobile experience centres for linkingAll the major telecommunications companies in Nigeria have started sending messages to subscribers to link their National Identification Numbers (NIN) to their phone lines.